KAFIN GIDA A GARGAJIYAR HAUSAWA

dc.contributor.authorRABIU, MUHAMMAD TAHIR
dc.date.accessioned2016-06-13T08:57:14Z
dc.date.available2016-06-13T08:57:14Z
dc.date.issued2013
dc.description.abstractKafi ko kuma tsarin gida ga al'ummar Hausawa, abu ne da aka gada tun asali, wanda sukan hi wasu hanyoyi domin samar wa kawunansu tsaro ta hanyar kafi da kuma riga-kafi a muhallansu, da wuraren sana 'o 'insu da iyali da sauransu. Wasu Hausawa sukan yi amfani da iskoki ko layu ko rataye da binne-binncn wasu abubuwa, domin tsarin gida ko gari ko gona ko iyali ko wani abu mai amfani . Ana aiwatar da haka ne domin kare mutuncin gida ta fuskar tsaro da wanin haka. Saboda haka mukalar za ta gudanar da bayani kan yadda kafiyake a gargajiyar Hausawa, da kuma hanyoyin da aka bi wajen aiwatar da shi. Wadannan hanyoyi kuwa sun hada da iskoki da hatimai,sukan yi hakan ne bisa wasu dalilai da kuma manufofi daban-daban, wadanda suka hada da tsaro ko kuma tsaren gida ko wajen sana'a da iyali da sauransu.en_US
dc.identifier.urihttp://hdl.handle.net/123456789/7987
dc.language.isootheren_US
dc.subjectKAFIN GIDA,en_US
dc.subjectGARGAJIYAR,en_US
dc.subjectHAUSAWA.en_US
dc.titleKAFIN GIDA A GARGAJIYAR HAUSAWAen_US
dc.typeOtheren_US
Files
Original bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
KAFIN GIDA A GARGAJIYAR HAUSAWA.pdf
Size:
926.81 KB
Format:
Adobe Portable Document Format
Description:
License bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
license.txt
Size:
1.58 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description: