TARBIYYA GA RAYUWAR BAHAUSHE

dc.contributor.authorTahir, Muhammad Rabiu
dc.date.accessioned2016-06-13T10:31:35Z
dc.date.available2016-06-13T10:31:35Z
dc.date.issued2014
dc.description.abstractWannan mukala za ta yi bayanin ne, kan amfanin kyakkyawar dabi'a a rayuwar Bahaushe, domin rayuwa da dabi'a maikyau kusan a iya cewa kamar hanta cc da jinni, idan babu su kusan a iya samun matsala a harkokin rayuwa, ke nan sai da su rayuwa ki iya zarna kan tsari. domin haka kyakkyawar dabi'a kusan kowane mutum mai tsari na iya zama jami'inta domin nusarwa. Saboda haka wannan mukala za ta tattake bayani wajen fito da yadda kyakkyawar dabi'a ya kamata ta kasancc a rayuwa Bahaushe kamar zaman iyali da jagoranci wadanda ake gani kusan suna daga cikin ginshikan samar da mutum nagari wanda al'umma za ta yi tinlcaho da shi.en_US
dc.identifier.urihttp://hdl.handle.net/123456789/8000
dc.language.isootheren_US
dc.subjectTARBIYYA,en_US
dc.subjectRAYUWAR,en_US
dc.subjectBAHAUSHE.en_US
dc.titleTARBIYYA GA RAYUWAR BAHAUSHEen_US
dc.typeArticleen_US
Files
Original bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
TARBIYYA GA RAYUWAR BAHAUSHE.pdf
Size:
1.02 MB
Format:
Adobe Portable Document Format
Description:
License bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
license.txt
Size:
1.58 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description: