TARBIYYA GA RAYUWAR BAHAUSHE

No Thumbnail Available
Date
2014
Authors
Tahir, Muhammad Rabiu
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Abstract
Wannan mukala za ta yi bayanin ne, kan amfanin kyakkyawar dabi'a a rayuwar Bahaushe, domin rayuwa da dabi'a maikyau kusan a iya cewa kamar hanta cc da jinni, idan babu su kusan a iya samun matsala a harkokin rayuwa, ke nan sai da su rayuwa ki iya zarna kan tsari. domin haka kyakkyawar dabi'a kusan kowane mutum mai tsari na iya zama jami'inta domin nusarwa. Saboda haka wannan mukala za ta tattake bayani wajen fito da yadda kyakkyawar dabi'a ya kamata ta kasancc a rayuwa Bahaushe kamar zaman iyali da jagoranci wadanda ake gani kusan suna daga cikin ginshikan samar da mutum nagari wanda al'umma za ta yi tinlcaho da shi.
Description
Keywords
TARBIYYA,, RAYUWAR,, BAHAUSHE.
Citation