GUDUMAWAR RUPERT MOULTRIE EAST (R.M EAST) WAJAN G1NA GASKIYA TA FI KWABO.

dc.contributor.authorTahir, Rabiu Muhammad
dc.date.accessioned2016-06-13T08:51:41Z
dc.date.available2016-06-13T08:51:41Z
dc.date.issued2007-02-09
dc.descriptionTARON KASA KAN NAZARIN HAUSA A CIBIYAR NAZARIN HAUSA TA JAMI'AR USMANU DANFODIYO, SOKOTO.en_US
dc.description.abstractRupert Moultrie East (R.M. cast) Batmen mulkim mallaka mai kishin Arewa da 'Yan Arewa, wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen ganin harshen Hausa ya bunkasa ga su Hausawan kansu da kuma amfani ga wadanda ba Hausawa ba. Wannan makala ta dauki kudirin bankado da zakulo da tallata dinbin ayyukan da wannan gwarzo ya aiwatar. Sannan kuma ta dire da bayyana kwazonsa da nasararsa wajen samar da Jaridar Gaskiya ta fi kwabo da ho66asan da take gudanarwa dangane da ci gaban harshen Hausa. A karshe makalar zata tarke irin ayyukan da wannan gwarzo ya yi gwargwadon hali.en_US
dc.identifier.urihttp://hdl.handle.net/123456789/7986
dc.language.isootheren_US
dc.subjectGUDUMAWAR,en_US
dc.subjectRUPERT MOULTRIE EAST (R.M EAST)en_US
dc.subjectG1NA,en_US
dc.subjectGASKIYA TA FI KWABOen_US
dc.titleGUDUMAWAR RUPERT MOULTRIE EAST (R.M EAST) WAJAN G1NA GASKIYA TA FI KWABO.en_US
dc.typeArticleen_US
Files
Original bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
GUDUMAWAR RUPERT MOULTRIE EAST (R.M EAST) WAJAN G1NA GASKIYA TA FI KWABO..pdf
Size:
521.25 KB
Format:
Adobe Portable Document Format
Description:
License bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
license.txt
Size:
1.58 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description: