GUDUMAWAR RUPERT MOULTRIE EAST (R.M EAST) WAJAN G1NA GASKIYA TA FI KWABO.

No Thumbnail Available
Date
2007-02-09
Authors
Tahir, Rabiu Muhammad
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Abstract
Rupert Moultrie East (R.M. cast) Batmen mulkim mallaka mai kishin Arewa da 'Yan Arewa, wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen ganin harshen Hausa ya bunkasa ga su Hausawan kansu da kuma amfani ga wadanda ba Hausawa ba. Wannan makala ta dauki kudirin bankado da zakulo da tallata dinbin ayyukan da wannan gwarzo ya aiwatar. Sannan kuma ta dire da bayyana kwazonsa da nasararsa wajen samar da Jaridar Gaskiya ta fi kwabo da ho66asan da take gudanarwa dangane da ci gaban harshen Hausa. A karshe makalar zata tarke irin ayyukan da wannan gwarzo ya yi gwargwadon hali.
Description
TARON KASA KAN NAZARIN HAUSA A CIBIYAR NAZARIN HAUSA TA JAMI'AR USMANU DANFODIYO, SOKOTO.
Keywords
GUDUMAWAR,, RUPERT MOULTRIE EAST (R.M EAST), G1NA,, GASKIYA TA FI KWABO
Citation