Matsayin Wasali a Hanyar Rubutun Ajami

dc.contributor.authorTahir, Rabi'u Muhammad
dc.date.accessioned2016-06-13T09:49:54Z
dc.date.available2016-06-13T09:49:54Z
dc.date.issued2011-10
dc.descriptionJournal Articleen_US
dc.description.abstractWasali a hanyar rubutun Ajami, abu ne da ke da muhimmancin gaske kusan sai da shi ake iya rabewa a tsakanin kalmomi masu kama dajuna, ke nan wasali zai iya zama wani jagora musamman ga mai koyo ko kuma gwani wajen iya karatun Ajami ko fahimtar kalmomi masu kamanni, duk da cewa wasu na ganin wasali a rubutun Ajami ba dole ba ne sai da larura, wannan ra'ayi ba ya ganin cewa wasali ya zama kamar wani sinadari ne a hanyar rubutun Ajami, wannan yajawo hankalin wannan makala da ta ce wani abu dangane da wasali a hanyar rubutun Ajami ta kuma yi kokarin bin tsarin wasali na boko domin a sami sauki wajen iya karatu da rubutu na Ajamin Hausa ta hanyar wasali. Saboda haka wasali a hanyar rubutun Ajami wata alama ce da ake amfani da ita wajen gane ko iya furta harafi ko kuma a iya fahimtar tagwayen kalmomi yayin karatu ko rubutun Ajamin Hausa, Zarruk (2000) ya bayyana wasali a hanyar rubutun Ajami da cewa wata alama ce da ake kestawa, a kasa ko sama da harafi a rubutun Ajami. Saboda haka wannan makala za ta bi tsarin wasalin Ingilishi, ta hanyar wasali a rubutun Ajami.en_US
dc.identifier.urihttp://hdl.handle.net/123456789/7996
dc.language.isootheren_US
dc.subjectMatsayin,en_US
dc.subjectWasali,en_US
dc.subjectHanyar Rubutun,en_US
dc.subjectAjami.en_US
dc.titleMatsayin Wasali a Hanyar Rubutun Ajamien_US
dc.typeArticleen_US
Files
Original bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
Matsayin Wasali a Hanyar Rubutun Ajami.pdf
Size:
985.31 KB
Format:
Adobe Portable Document Format
Description:
License bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
license.txt
Size:
1.58 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description: