Matsayin Wasali a Hanyar Rubutun Ajami
Matsayin Wasali a Hanyar Rubutun Ajami
No Thumbnail Available
Date
2011-10
Authors
Tahir, Rabi'u Muhammad
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Abstract
Wasali a hanyar rubutun Ajami, abu ne da ke da muhimmancin gaske
kusan sai da shi ake iya rabewa a tsakanin kalmomi masu kama dajuna,
ke nan wasali zai iya zama wani jagora musamman ga mai koyo ko kuma
gwani wajen iya karatun Ajami ko fahimtar kalmomi masu kamanni, duk
da cewa wasu na ganin wasali a rubutun Ajami ba dole ba ne sai da
larura, wannan ra'ayi ba ya ganin cewa wasali ya zama kamar wani
sinadari ne a hanyar rubutun Ajami, wannan yajawo hankalin wannan
makala da ta ce wani abu dangane da wasali a hanyar rubutun Ajami ta
kuma yi kokarin bin tsarin wasali na boko domin a sami sauki wajen iya
karatu da rubutu na Ajamin Hausa ta hanyar wasali. Saboda haka wasali
a hanyar rubutun Ajami wata alama ce da ake amfani da ita wajen gane
ko iya furta harafi ko kuma a iya fahimtar tagwayen kalmomi yayin
karatu ko rubutun Ajamin Hausa, Zarruk (2000) ya bayyana wasali a
hanyar rubutun Ajami da cewa wata alama ce da ake kestawa, a kasa ko
sama da harafi a rubutun Ajami. Saboda haka wannan makala za ta bi
tsarin wasalin Ingilishi, ta hanyar wasali a rubutun Ajami.
Description
Journal Article
Keywords
Matsayin,, Wasali,, Hanyar Rubutun,, Ajami.