KWAMACALA A RUBUTUN HAUSA: NAZARI A KAN RUBUTUN LITTATTAFAI DA JARIDU DA MUJALLU DA ALLUNAN TALLA DA ABUBUWAN HAWA

dc.contributor.authorHASSAN, RABEH
dc.date.accessioned2015-01-27T11:49:18Z
dc.date.available2015-01-27T11:49:18Z
dc.date.issued2014-02
dc.descriptionA THESIS SUBMITTED TO THE POSTGRADUATE SCHOOL, AHMADU BELLO UNIVERSITY, ZARIA – NIGERIA IN PARTIAL FULFILMENT OF THE REQUIREMENT FOR THE AWARD OF MASTER OF ARTS DEGREE IN AFRICAN LANGUAGES (HAUSA) DEPARTMENT OF AFRICAN LANGUAGES AND CULTURES AHMADU BELLO UNIVERSITY, ZARIA-NIGERIA FEBRUARY, 2014en_US
dc.description.abstractGanin halin da rubutun Hausa yake ciki na ci gaba da qara bunqasa a wannan lokaci da kuma irin kwamacalar da ake samu wajen amfani da shi, musamman a jaridu da mujallu da allunan talla da ma littattafai da sauran fannoni na rayuwa, ya sanya wannan bincike ya yi nazarin wannan al’amari da nufin fito da irin matsalolin da ake fuskanta a yayin gudanar da rubutuun Hausa. Su kuwa waxancan hanyoyin samar da bayanai da aka yi nazarin su, sun zama abubuwa ne da ake amfani da su a yau da kullum, musamman ga waxanda suka samu damar yin ilimin karatu da rubutu na boko. Don haka ne wannan bincike ya waiwayi yadda ake amfani da rubutun Hausa a cikinsu da irin kurakuran da ake samu a yayin yin rubutuen_US
dc.identifier.urihttp://hdl.handle.net/123456789/5940
dc.language.isoenen_US
dc.subjectKWAMACALA,en_US
dc.subjectRUBUTUN,en_US
dc.subjectHAUSA:,en_US
dc.subjectNAZARI,en_US
dc.subjectRUBUTUN,en_US
dc.subjectLITTATTAFAI,en_US
dc.subjectMUJALLU,en_US
dc.subjectJARIDU,en_US
dc.subjectALLUNAN,en_US
dc.subjectABUBUWAN HAWAen_US
dc.titleKWAMACALA A RUBUTUN HAUSA: NAZARI A KAN RUBUTUN LITTATTAFAI DA JARIDU DA MUJALLU DA ALLUNAN TALLA DA ABUBUWAN HAWAen_US
dc.typeThesisen_US
Files
Original bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
KWAMACALA A RUBUTUN HAUSA NAZARI A KAN RUBUTUN LITTATTAFAI DA JARIDU DA MUJALLU DA ALLUNAN TALLA DA ABUBUWAN HAWA.pdf
Size:
912.52 KB
Format:
Adobe Portable Document Format
Description:
License bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
license.txt
Size:
1.58 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description:
Collections