KWAMACALA A RUBUTUN HAUSA: NAZARI A KAN RUBUTUN LITTATTAFAI DA JARIDU DA MUJALLU DA ALLUNAN TALLA DA ABUBUWAN HAWA
KWAMACALA A RUBUTUN HAUSA: NAZARI A KAN RUBUTUN LITTATTAFAI DA JARIDU DA MUJALLU DA ALLUNAN TALLA DA ABUBUWAN HAWA
No Thumbnail Available
Date
2014-02
Authors
HASSAN, RABEH
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Abstract
Ganin halin da rubutun Hausa yake ciki na ci gaba da qara bunqasa a wannan lokaci da kuma irin kwamacalar da ake samu wajen amfani da shi, musamman a jaridu da mujallu da allunan talla da ma littattafai da sauran fannoni na rayuwa, ya sanya wannan bincike ya yi nazarin wannan al’amari da nufin fito da irin matsalolin da ake fuskanta a yayin gudanar da rubutuun Hausa.
Su kuwa waxancan hanyoyin samar da bayanai da aka yi nazarin su, sun zama abubuwa ne da ake amfani da su a yau da kullum, musamman ga waxanda suka samu damar yin ilimin karatu da rubutu na boko. Don haka ne wannan bincike ya waiwayi yadda ake amfani da rubutun Hausa a cikinsu da irin kurakuran da ake samu a yayin yin rubutu
Description
A THESIS SUBMITTED TO THE POSTGRADUATE SCHOOL, AHMADU BELLO UNIVERSITY, ZARIA – NIGERIA
IN PARTIAL FULFILMENT OF THE REQUIREMENT
FOR THE AWARD OF MASTER OF ARTS
DEGREE IN AFRICAN LANGUAGES
(HAUSA)
DEPARTMENT OF AFRICAN LANGUAGES AND CULTURES
AHMADU BELLO UNIVERSITY, ZARIA-NIGERIA
FEBRUARY, 2014
Keywords
KWAMACALA,, RUBUTUN,, HAUSA:,, NAZARI,, RUBUTUN,, LITTATTAFAI,, MUJALLU,, JARIDU,, ALLUNAN,, ABUBUWAN HAWA