FARFAGANDA KANSAKALIN TURAWAN MULKIN MALLAKA
FARFAGANDA KANSAKALIN TURAWAN MULKIN MALLAKA
No Thumbnail Available
Date
2012-08
Authors
Tahir, Muhammad Rabiu
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Abstract
Farfaganda wata manufa ce ko da/ a boye ko a sarari, wadda ake so a cim ma La 'Allah ko ta fuskar siyasa ko ta hanyar tattalin arzikin Rasa, har ma ta hanyar harkokin yau da kullum na wannan al'umma. Wannan na daga cikin abubuwan da wannan makala za ta yi bita dangane da yadda aka yi am/am da farfaganda domin cim ma manufofm Turawan Mulki, a Nijeriya ta Awwa lokacin yakin Hitler domin samun sojoji da kuma kokarin karkatar da hankalin al'ummar Arewa ko sa rungumi yakin ka 'in da na 'in, da kuma sauran bangarorin adabi wadanda aka yi amfani da su wajen hakan.
Description
Journal Article
Keywords
FARFAGANDA,, KANSAKALIN,, TURAWAN,, MULKIN MALLAKA.