KARIN HARSHEN RUKUNI: NAZARIN HAUSAR MASU SANA’AR KAYAN GWARI
KARIN HARSHEN RUKUNI: NAZARIN HAUSAR MASU SANA’AR KAYAN GWARI
No Thumbnail Available
Date
2015-05
Authors
AHMED, HAMISU
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Abstract
Wannanbincikemai taken “Karin Harshen Rukuni: NazarinHausarMasuSana‟arKayanGwari” (The Social Dialect: A Sociolinguistics Study of Grocers Sociolect) Bincike ne da yayiqoqarinzaqulofaxaxama‟anarkalmomi da nau‟ukanjumloli a Hausarmasusana‟arkayangwari. Aikin yayiqoqarinbinciko yadda masusana‟arkayangwarikeharxantakalmomitundagamasutushensuna da masutushenaiki da masutushentsigIlau da masutushensifa da masutushenmahaxi. A qarqashinjumlolikuma, bincikenyayiqoqarinzaqulonau‟o‟injumlolisauqaqa da sauranzantukanhikima.A qarshe, aikinyabincikonau‟o‟inharxantasunayebiyar: Masutushensuna (noun-based) da masutushen-sifa( Adjectival-based) da masutushentsigilau(diminitive-based) da masutushenmahaxi (particle-based) da masutushenaiki(verbal-based). A qarqashinjumloli, bincikenyaganoanaamfani da sauqaqanjumloli da jumlolimarasaaikatau da zantukanhikima da kirari.
Description
A THESIS SUBMITTED TO THE SCHOOL OF POSTGRADUATE STUDIES, AHMADU BELLO UNIVERSITY, ZARIA – NIGERIA
IN PARTIAL FULFILMENT OF THE REQUIREMENT FOR THE AWARD OF MASTER OF ARTS DEGREE IN AFRICAN LANGUAGES (HAUSA)
DEPARTMENT OF AFRICAN LANGUAGES AND CULTURES AHMADU BELLO UNIVERSITY, ZARIA - NIGERIA
Keywords
KARIN HARSHEN RUKUNI,, NAZARIN HAUSAR MASU SANA’AR KAYAN GWARI,