KWATANCIN WASUN BAYANAU A NAHAWUN HAUSA DA BADANCI

dc.contributor.authorINUSA, SA'ADU
dc.date.accessioned2018-09-26T08:44:54Z
dc.date.available2018-09-26T08:44:54Z
dc.date.issued2017-10
dc.descriptionA DISSERTATION SUBMITTED TO THE POST GRADUATE SCHOOL, AHMADU BELLO UNIVERSITY, ZARIA IN PARTIAL FULFILLMENT OF THE REQUIREMENTS FOR THE AWARD OF MASTER OF ARTS (AFRICAN LANGUAGES ,HAUSA) DEPARTMENT OF AFRICAN LANGUAGES AND CULTURES, bAHMADU BELLO UNIVERSITY, ZARIAen_US
dc.description.abstractThe research entitled “A Comparative Study of Hausa and Bade Non-adverbial Items” is an attempt to investigate into the fact that languages that belong to the same family normally exhibit some sort of similarities. Also they would have to differ in some areas especially due to the fact that they are different languages. The comparison was done with respect to the structure, distribution and functions of non-adverbial items within the NP of the two languages, and may function as either head, pre-head or post-head qualifiers of the NP. A part from library work, active participation technique, observation technique and nativity of the researcher were the methods employed in the conduct of the research. In addition, scholars in the field of linguistics were contacted in order to validate the data generated. The research adopts Nida‟s (1974) Eclectic Analytical Theory and uses the descriptive framework of Galadanci (1976). The work reveals some structural, distributional and functional similarities and dissimilarities within the NP of the two languages. TSAKURE Wannan kundi mai taken “Kwatancin Wasun Bayanau a Nahawun Hausa da Badanci” ya ginu ne a kan tunanin nan na ilimin harsuna da ke nuni da cewa duk wasu harsuna iyalan gida xaya akan same su da kamanni, amma kuma tun da harsuna ne mabambanta, dole ne a same su da bambanci ta wasu fuskokin. An bi hanyar nazari a xakunan karatu mabambanta da kuma tattaunawa da ‟yan asalin harsunan guda biyu da masana ilimin harsuna yayin gudanar da binciken domin su tabbatar da ingancin bayanan da aka tattaro. Bayan da aka tattatara bayanai kuma aka yi nazarinsu, an fahimci cewa akwai kamanci mai yawa tsakanin harsunan guda biyu musamman dangane da kalmomin da suke zuwa a matsayin kai (K2) kamar suna da wakilin suna har ma da doguwar mallaka da kuma warau. Haka nan kuma, binciken ya bayyana cewa akwai bambanci tsakanin harsunan guda biyu musamman ta fuskar abubuwan da suke zuwa a gurbin siffatan goshi (Sft1) da kuma waxanda suke zuwa a matsayin siffatan qeya (Sft3). Alal misali, haxaxxiyar sifa a Hausa ka iya zuwa ko dai a sifftan goshi ko na qeya, amma a Badanci haxaxxiyar sifar tana zuwa ne a matsayin siffatan qeya kawai.en_US
dc.identifier.urihttp://hdl.handle.net/123456789/10556
dc.language.isoenen_US
dc.subjectKWATANCIN WASUNen_US
dc.subjectBAYANAU,en_US
dc.subjectNAHAWUN HAUSA,en_US
dc.subjectBADANCI,en_US
dc.titleKWATANCIN WASUN BAYANAU A NAHAWUN HAUSA DA BADANCIen_US
dc.typeThesisen_US
Files
Original bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
KWATANCIN WASUN BAYANAU A NAHAWUN HAUSA DA BADANCI.pdf
Size:
1.04 MB
Format:
Adobe Portable Document Format
Description:
License bundle
Now showing 1 - 1 of 1
No Thumbnail Available
Name:
license.txt
Size:
1.62 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description:
Collections